GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

An Cafke Wasu ‘Yan Luwadi Masu Damfarar Jama’a A Kano

An Cafke Wasu ‘Yan Luwadi Masu Damfarar Jama’a A Kano

211

- Advertisement -

Rundunar `yan sanda reshen jahar Kano ta cafke wasu ‘yan luwadi biyu da ke amfani da kafafen sada zumunta wajen damfarar jama’a.

 

Karanta wannan: Sarauniyar Kyau Ta Kasar Rasha Ta Musulunta, Ta Kuma Auri Sarkin Malaysia (Hotuna)

 

Binciken da rundunar ta yi ya nuna cewa mazan biyu kan fara ne da kulla zumunci da mutum a shafukan sada zumunta, inda daga bisani sai su nemi kudi a gurinsa, wanda idan ya ki bada hadin kai, sai su y barazanar lalata masa suna.

 

Karanta wannan: An Gano Gawar Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Abaji

 

Kakakin rundunar ‘yan sandan jahar, Sufurtanda Majiya ya ce dubun wadannan maza ya cika ne bayan da suka yi ta bibiyar wani attajiri kuma daga bisani suka neme shi da irin wannan sharri.

Majiya ya ce rundunar ta tsaurara bincike game da wadannan maza har daga bisani ta kai ga kama su.

 

Karanta wannan: Wata Sabuwar Kungiya Mai Ikirarin Wa’azin Musulunci Ta Bulla A Sokoto

 

A cewar majiya, “Daya daga cikinsu ma ya tabbatar mana da cewa tun yana yaro wani dan uwansa ya fara lalata shi har shi kuma ya wuce

Leave A Reply

Your email address will not be published.