GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

2019: Shugaba Buhari Da ‘Yan Social Media

2019: Shugaba Buhari Da 'Yan Social Media

39

- Advertisement -

 

A kwanakin bayane dai aka kaddamar da masu yakin Neman zaben shugaban kasa buhari na yan social media da wadanda zasu yi na kamar harkar films, sai dai abin yabar baya da kura.

 

Karanta: Dalilin Da Ya Sa Sojoji Suka Mamaye Hedikwatar Gidan Jaridar Daily Trust

 

Wanda hakan ya tilastawa dayawan wadansu da suke ganin sun taimakawa gwamnatin wajen cin zaben kuma suna ta tallanta amma a acikin jerin sunayen da aka fitar babu su, shiyasa sukayi can jin shekar tallan wanni Dan siyasar.

 

Karanta: Cikakken Bayani A Kan Rikodin Amaechi Game Da Mulkin Buhari

 

Wanda dayawansu sun koma tallan Dan takaran shugaban kasa na PDP atiku abubakar.

Gaskiyar lamari shine, wadanda sukayi aikin hada sunayen kodai sun sa ra’ayi ko kuma basu San aikinsu ba.

 

Karanta: Miji Ya Bankawa Kansa Wuta Don Matarsa Ta Yi Yaji

 

Daga Ibrahim hamza kano

 

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.