GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Alamomin Gane Maza ‘Yan Luwadi (Hoto)

Alamomin Gane Maza 'Yan Luwadi (Hoto)

349

- Advertisement -

A’uzubillahi azim. Minahl shaidani rajim. Ganin yadda wannan mummunar shakiyanci yake qara asasa naga ya dace na bijirowa mai karatu wasu hanyoyi da cikin ikon Allah zasu zama jagora wajen gane masu irin wnn halayya, mu yi nesa dasu mu kubuta daga sharrinsu mu kuma roki Allah ubangiji ya karemu da karewarsa su kuma ya shiryesu su dawo kan tafarki na dai-dai.

 

 

Karanta wannan: Ku Kalli Yadda Wata Mata Ta Ci Zarafin Wannan Karamin Yaron

 

1- Kyauta: Ba sau daya ba, ba sau biyu ba zaka tadda yawancin matasan da suka fada wannan mummunar aiki ta hanyar kyaututtuka ne, zaka ga Namiji ya dage da yima kyautar da ba gaira ba dalili, kyautar da ko iyalansa da ‘yan uwansa wallahi ba zai musu ba, shine ya aike ka ka sayo abinda ko rabin kudin bai kai ba amma yace kariqe chanjin, zai haka lokuta da-dama, da zarar ka cika nuna godiarka sai yace bakomi ai kayi masa kyau ne kuma kyauta tana ga mai kyau.

 

Wani sa’ilin kuma haka kurum zaka tarar da namiji yana 2ra maka ababe kamar katin waya, kudi, kaya da sauran su shima na ba gaira ba dalili sai dai a wannan bigiren inka so sani dalilin yin haka sai yace kar ka damu kayan nan yana baka ne don karinga sanyawa kana mai kyau, in kudi ne kuma su kance ai tukuicin zaman tare ne, in card ne kuma sukan ce ba komi ai somin tabi ne, in dai muna tare ba kai ba account low da makamantan irin waddanan kalama.

 

Karanta wannan: Bakin Kishi: Uwargida Ta Bankawa Kanta Tare Da Mijinta Wuta A Kano (Hotuna)

 

2- Kiyayya ga ‘yan uwa mata: masu wannan la’ananniar harka sun tsani son yawo da mata a mota, ko iyayensu ne, ‘yan uwansu, ‘ya’yansu da sauransu gudun kar abokanan harkar su, su gansu suyi musu gori in sun hadu a lodge, guest place, bar, hotels, motel, guest inn d.s.s.

 

Za kaga da-dama sukan takura kiran ka da kazo ka raka su wani waje, musamman in har an san kana son ko sha’awar xuwa wajen, in kuma wani hamshaqin mai arziki ko dan siyasa ko malami ko makamancinsu aka san kana son wani abu na daga iliminsa, falsafarsa, ko yana burgeka ko kana son koyi da dashi kamar a siyasance, aikatance d.s.s za su kwadaitama kaika wajen shi, wani sa’in ma zasu so rantsema cewa ai dama suna tare, burinsu ka biye musu kana raka su, a sannu- sannun har su bijiro ma da harkar. dama sukan ce da hausar su.

 

Karanta wannan: Wani Mahaifi Ya Kashe ‘Ya’Yansa 4 Kafin Ya Rataye Kansa (hotuna)

 

A Juri Zuwa Rafi Abinda na fada na dai-dai Allah ya hadamu cikin ladan yasa mui koyi dashi, kuskure kuma Allah ya yafe min tare daku baki daya Zan ci Gaba Insha Allah Ina neman tsari daga sharrin shaidan la’ananne da ‘yan uwansa daga jinsi Mutum da Aljan. .

Leave A Reply

Your email address will not be published.