GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Alamomin Mace ‘Yar Madigo ‘Hattara Mata’ (Hoto)

Alamomin Mace ‘Yar Madigo 'Hattara Mata' (Hoto)

422

- Advertisement -

 

.1- Ki Nisanci Duk Wata Kawa Da Zata Dinga Bayyana Miki Tsaraicinta.

2- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Yabaki Ta Fuskar Sha’awa.

3- Ki Guji Kawar Da Zata Dinga Rungume ki Da Nufin Wasa.

4- Ki Tsoraci Kawar Da Zata Dinga Kunna Miki Fina-Finan ‘Yan Madugo (Lesbian).

 

Karanta: Dalilan Da Kansa Wasu Samari Suke Gujewa Kyauwawan ‘Yan Mata

5- Kada Ki Yarda Kawarki Ta Kama Hannunki Na Tsawon Lokaci Don Idan Ta Jima Tana Shafa Miki Hannu , Da Sannu Zata Kai Ga Mabudin Sha’awa Shine Ta Fara Shafa Miki Kirjinki.

 

6- Ki Nisanci Kawar Da Zata Dinga Yawan Shafa Gashin Kanki.

7- Ki Kauracewa Kawar Da Za ta dinga Yawan Kwanciya Ajikinki Batare da Wani Dalili Ba.

8- Ki Kyamaci Kawar Da A ko da Yaushe Zata dinga Son Ta dinga Ganin Jikin ki , Kamar Kirjin ki Da Bayan ki Zuwa Kasan Marar ki.

9- Ki Rabu da Kawar Da Za ta dinga Yawan Yi Mi ki Kyaututtuka Masu Tsada Ba Bisa Dalili Ba.

10- Ki Bar Kawar Da Take Yawan Jan Ki Zuwa Gidan Kawayen ta Wadanda Bakisan su Ba Kuma Basu da Mazaje Koma Suna da Mazajen , Amma Wa ‘yanda Kika ga Suna Yawan Kulewa Cikin Uwar Daka Ko Suke Yawan Tafawa Suna Rungumar Juna , Ko Kwanciya Akan Cinyar Juna Ko Suke Yawan Cire Tufafinsu Agaban Juna Ko Wanka Tare.

11- Ki Kyamaci Kawar Da Bata da Hira Sai Hirar
Mace Yar Uwar ta.

12- Ki Guji Kawar Da Ba ta son Yawan Mu’amala Da Maza Amatsayin Samari Ko Masoya , Amma Ta fi Mu’amala Da Mace ‘Yar Uwarta Matuka Ainun.

Karanta wannan: Sojoji Sun Dakatar Da Ayyukan UNICEF a Arewa Maso Gabashin Nijeriya

13- Ki Kauracewa Kawar Da Take da Sha’awar Kallon Fina-Finan Batsa Musamman Irin Na Mace Da Mace (Lesbian).

14- Ki Fita Sha’anin Kawar Da Ake Yada Jita-
Jitan Tana Madigo (Lesbian).

 

15- Ki Rabu Da Kawar Da Take Mu’amala Da Kawaye Masu Madigo (Lesbian) Koda Ita Ba ta yi Domin Kallon Mai yi Ake yi Mata Kema Haka Za’a yi Miki Kallo.

16- Ki Guji Kawar Da Take Zaman Kanta A Gidan Da Ta kama Take Haya Kuma Mata Ke Taruwa A Gidanta.

17- Ki Fita Sha’anin Kawar Da Ba ta jin Kunyar Cewa Aga-Aga , Na Kirji Ko Baya Ko Kasan Marar Juna.

 

18- Ki Hakura Da Qawar Da ‘Yan Madigo Ke Burgeta Koda Ita Ba ta yi.

 

19- Ki Kyamaci Qawar Da Take Yawan Yabon Surorin Jikinki Irin Kirjinki Da Mararki Da Bayanki.

 

Karanta: Ku Raba Ni Da Matata Kada Wataran Wallahi Na Kashe Ta – Inji Wani Magidanci a Kotu

 

20- Kiyi Tir Ki Kuma Guji Tareda Kyamatar Kawar Da Kuna Haduwa Maimakon Tamiko Miki Hannu
Kuyi Musabiha Sai dai Takai Hannu Ta Daki Bayanki (Mazaunanki) Ko Ta Dan Shafa Kirjinki.

Mata Kuyi Hattara don samun tsira daga wuta

Leave A Reply

Your email address will not be published.