GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Allah Ya Yiwa Dan Wasan Kwaikwayon Nollywood, Elder Danda Rasuwa

Allah Ya Yiwa Dan Wasan Kwaikwayon Nollywood, Elder Danda Rasuwa

18

- Advertisement -

Allah ya yiwa Shahararren dan wasan kwaikwayon Nollywood, Elder Ifeanyi Ikenga Gbulie, rasuwa.

 

 

Mamacin wanda aka fi sani da suna, Elder Danda, ya rasuwa kwanaki 2 da suka gabata bayan ya ta fama da ciwon cutar shanyewa jiki (stroke). Ifeanyi ya rasu ne a birnin Enugu.

 

Karanta: ‘Yan Sanda Sun Cafke Matar Da Ta Kashe Dan Makwabcinta Don Ta Azzabtar Da Shi (Hoto)

 

Daraktan Guild of Nigeria, DGN, Chima Okoroji, ya tabbatarwa manema labarai dan rasuwar marigayin.

 

“Abun yayi matukar ratsa ni; Ina matukar son wannan mutumin. Zan ji kewarsa sosai” ya ce.

 

Karanta: Za Mu Murkushe Duk Wani Yunkuri Na Yin Amfani Da Karfin Majalissa Kan Dokar Gyaran Zabe Da Buhari Ya Ki Sanya Hannu – Sanata Abdullahi Ojo

 

An fi sanin dan wasan kwaikwayon a fim din da ya fito mai suna End of Dreams and Under Fire.

Leave A Reply

Your email address will not be published.