GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Amaren Mako: Hotunan Gabanin Auren Muhammad Hassan Dankwambo tare da Suna Anisa

Amaren Mako: Hotunan Gabanin Auren Muhammad Hassan Dankwambo tare da Suna Anisa

135

- Advertisement -

Ayyyy yiiriii yiiriii Shagali daga Babban Gidan Jahar Gombe, Muhammad Hassan Dankwambo guda Daga cikin yayan Gomnan Gombe Hassan Dankwambo zai Angwance da kyakkyawar Amaryarsa Yar Asalin Somalia/America mai Suna Anisa. Kubiyo mu domin Kawo muku rahoton bikin.

 

Karanta: Dubban Magoya Bayan Jam’iyyar PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC

 

Ga hotunansu a kasa;

 

Karanta: Mayakan Boko Haram Sun Yiwa Daya Daga Cikin Dogaran Gwamnan Yobe Yankan Rago (Hoto)

 

 

Karanta: 2019: Jama’atu Nasril Islam pleaded with all stakeholders to conduct in a peaceful manner

 

 

 

Daga Yar kasa Ummi

Leave A Reply

Your email address will not be published.