GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Amfani Da ‘earpiece’ kan Iya Janyo Cutar Daji (CANCER) – Masana

Amfani Da 'earpiece' kan Iya Janyo Cutar Daji (CANCER) - Masana

24

- Advertisement -

 

Gamayyar masana 250 daga kasashe 40 sun bayyana ra’ayinsu kan hadarin yawaitan amfani da na’urar sauraron magana da waya wato ‘earpiece’.

 

KARANTA: Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ki Kiyaye Domin Samun Lafiyayyen Farji

 

A wata wasikar korafi da suka rubuta zuwa kungiyar kiwon lafiyan duniya WHO da majalisar dinkin duniya UN, masana Kimiyan sunce yawon iskar bature wato ‘microwave radiation’ na da matukar hadari ga lafiyan dan Adam.

 

Sunce wadannan kayan wayewan na da alaka da juna kuma suna shiga kwakwalwa; hakan na iya jawo ciutar daji a kwakwalwa.

 

KARANTA: Zaben Gwamnan Kano: ‘Yan Jam’iyyar APC Kada Ku Dauki Zaben Raba Gardama Sakwa-Sakwa – Osibanjo

 

“Bamu fara bincike kan irin ciwon da zai jiwa kwakwalwa ba, ballanta dokokin haramtashi. Amma an tunanin abu mai kyau ne gareku”.

 

“Tun da ‘Bluetooth’ bai da hadari da yawa, ya na iya bude sashen jinin kwakwalwa, wanda zai iya sababba sinadarai da dama fita daga kwakwalwan.” Wani farfesan jami’ar California ya laburta.

 

 

KARANTA: CITAD Ta Bukaci A Kama Shugaban APC Na Jihar Kano

 

Bincike da aka gudanar kan dabbobi ya nuna cewa yawon iskar baturen an da alaka da cutar daji. Kana hukumar bincike kan cutar daji ta duniya ta alanta cewa iskar bature na iya janyo cutar daji.

Leave A Reply

Your email address will not be published.