GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Amfanin Kanin-Fari 10 Ga Lafiyar Dan Adam

Amfanin Kanin-Fari 10 Ga Lafiyar Dan Adam

825

- Advertisement -

1. Yana kara karfin mazakuta, idan aka shafa mansa kadan a mazakuta.

2. Yana maganin ciwon kai, idan aka shafa mansa a goshi.

 

Karanta: Taimako Ga Masu Fama Da Sanko

 

3. Yana maganin ciwon hakori, idan aka lika dakakke kanin-fari ahakori.

4. Yana maganin warin baki, idan aka tafasa arika wanke baki dashi sau 3 a rana.

5. Yana maganin mura, idan aka tafashi da citta sai ayi shayi a sha.

 

Karanta: Yadda Ake Amfani Da Albasa Wajen Maganin Kaushin Kafa [Hotuna]

 

6. Yana saukake narkawar abinci a ciki.

7. Yana maganin fitsarin jini, idan aka yawaita amfani da shi a shayi.

8. Yana maganin kuragen fuska, idan ana shafa mansa a fuska.

 

Karanta: Yadda Ake Amfani Da Albasa Wajen Maganin Ciwon Sanyi Da Mataccen Maniyyi

 

9. Yana maganin tayifot (shawara), idan aka tafasa shi, arika shan rabin kofi rau biyu a rana.

10. Yana maganin ciwon dadashi, idan aka shafa dakakken kanin-fari a dadashi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.