GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Amfanin Namijin Goro 12 Ga Lafiyar Dan-Adam

Amfanin Namijin Goro 12 Ga Lafiyar Dan-Adam

1,150

- Advertisement -

(1) YANA KASHE DAFIN MACIJI DA KUNAMA:

Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a bashi namijin goro guda daya ya ci, insha’Allahu nan take zai kashe dafin cizon macijin.

 

Karanta: Filin Ra’ayi: Tashe-Tashen Hankula A Yankin Arewacin Nijeriya – Daga AMINU MUSA ADO

 

(2) YANA KASHE MACIJI:

Ana shanya namijin goro ya bushe sai a daka, a barbada a wajen da ba a so macijin ya shiga, idan macijin ya ketara wannan garin namijin goron to nan take zai mutu.

 

(3) YANA KASHE GUBA:

Duk wanda ya sha wata guba da gan-gan ko bisa kuskure, a basu namijin goro kwara daya ya cinye, insha’Allah zai amayar da gubar da ya sha.

 

(4)YANA FITAR DA DUK WANI CUTA:

Ana yayyanka namijin goro a jika a rika sha, insha’Allah duk wata gubar da ke jikin mutum za ta fita.

 

Karanta: Wani Maigadi Ya Lakadawa Abokin Dukan Tsiya Har Lahira

 

(5)YANA KARA KARFI:

Ana cin namijin goro saboda da karin karfi ga masu iyalai ‘yan mintuna Karin a je ga iyalan.

 

(6)YANA MAGANIN CIWON GABABUWA:

Cin Namijin goro na magance matsalar ciwon gabobi, kamar yawan gullewa da zugi, yana kuma rage kowane irin radadin azaba.

 

(7)YANA MAGANIN (STD)

Yawan cin namijin goro na kashe kwayoyin cutar da ake dauka wajen saduwa wato STD.

 

Karanta: Rasuwar Shehu Shagari: Dalilin Da Ya Bada Damar A Kashe Buhari – Atiku

 

(8)YANA MAGANIN HUHU:

Cin namijin goro na kara lafiyar hunhun dan-Adam….

 

(9)YANA GINA GARKUWAR JIKI:

Namijin goro na da kaso mai yawa na sinadarin ‘antioxidant’ Wanda ke da muhimmancin gaske wajen yakar kwayoyin cututtuka da kuma sake gina garkuwar jikin dan-Adam.

 

(10) YANA MAGANIN ZAZZABIN CIZON SAURO:

Namijin goro rigakafi ne daga kamuwa da zazzabin cizon sauro..

 

Karanta: Kamfen: Mambobin Jam’iyyar PDP Sun Gamu Da Hatsarin Mota, Mutum 8 Sun Mutu

 

(11)YANA KARE IDANU DAGA MAKANTA:

Cin namijin goro na kare idamu daga makancewa..

 

(12)YANA KASHE GYAMBON-CIKI

Mai wannan larura idan yana cin namijin goro to insha’ Allah zai warke….

Na bada wadannan bayanai ne saboda Allah

Leave A Reply

Your email address will not be published.