GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

An Cafke Wata Ma’aikaciyar Jinya Tare Da Wani Malami Addini Masu Siyar Da Mahaifa Don Asiri

An Cafke Wata Ma'aikaciyar Jinya Tare Da Wani Malami Addini Masu Siyar Da Mahaifa Don Asiri

34

- Advertisement -

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kwara a jiya ta gabatar da wata ma’aikaciyar jinya asibiti tare da wani malamin addini a kan zargin gudanar da sana’ar siyar da mahaifan mata.

 

‘Yan cafke wadanda ake zargi ne a yayin da suka siyar da mahaifiyar wata mata da ta haihu a asibitin jihar.

 

Karanta wannan: Wani Matashi Ya Kashe ‘Yar Shekaru 9 Ta Hanyar Fyade A Coci

 

The nurse attendant, Fatima Suleiman,

Ma’aikaciyar jinya, Fatima Suleiman, mai zama a yankin Agaka a birnin jihar, ta ce malamin addinin ne ya bukace ta kawo mahaifar don tayata yin asirin kudi

A yayin da ake yiwa … tambayoyi, ta ce ta kasance kawar matar malamin addinin sannan kuma malamin ya bukace ta ta kawo mahaifar tun watannin baya da suka gabata.

 

Karanta wannan: Ni Ba Dan Luwadi Ba Ne – Inji Dan Daudu Mai Siyar Da Jikinsa A Gidan Karuwai

 

A yayin da aka tattauna da shi wannan malamin addinin, Salahudeen Ibrahim, ya ce ya gaji harkar tsubbu (tsafi) ne, inda ya kara da cewa ma’aikaciyar jinyar ce ta zo ta samu shi a gidansa inda ta ce masa tana bukatar layar da zai kawo mata arziki a mu’amalanta da mutane.

Karanta wannan: Ni Ba Dan Luwadi Ba Ne – Inji Dan Daudu Mai Siyar Da Jikinsa A Gidan Karuwai

 

Rundunar ‘yan sanda ta gabatar da wasu mutane 10 wadanda ake zargi ‘yan kungiyar sirri ne ne a cikin hadda wanda ake zargi shahararren dan kungiyar sirri ne a jihar, Bolakale Bayero.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.