GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

An Ci Tarar David Beckham Maƙudan Ƙudade Sakamakon Karya Dokar Tuƙi

An Ci Tarar David Beckham Maƙudan Ƙudade Sakamakon Karya Dokar Tuƙi

21

- Advertisement -

 

 

Wata kotun majistare ta ci tarar tsohon dan kwallon kafan kasar Ingila, David Beckham, tarar kuɗi kimanin dubu ɗari hudu da ashirin da biyu kuɗin ƙasar nan sakamakon kama shi da laifin amfani da wayar salula a lokacin da yake tuƙi.

 

Karanta: RAMADAN: Lokacin Da Yafi Daucewa A Yi Sahur

 

David Becham wanda ya kasance fitaccen tsohon ɗan wasan kungiyar kwallon ta Manchester United da ke kasar Birtaniya ya amsa laifinsa ba tare da musu ba duk kuwa da shararsa a duniya.

 

Karanta: Kwankwaso Jahili Ne Ko Sharar Masallaci Bai Chanchanta Ya Samu Ba Bare Shugaban Ƙasa – Inji Dr Isah Ali Pantami

Leave A Reply

Your email address will not be published.