GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

An Yi Kira Ga Al’ummar Musulmi Da Su Kara Himma Wajen Neman Ilimin Addini

An Yi Kira Ga Al'ummar Musulmi Da Su Kara Himma Wajen Neman Ilimin Addini

25

- Advertisement -

Mai martaba sarkin Kazaure, Alhaji Najib Husssain Adamu, ya yi kira ga alummar musulmi dasu kara bada himma wajen neman ilmin addinin musulunci.

 

Karanta wannan: ‘Yan Bindiga Sun Kaiwa ‘Yan Sanda Harin Bazata, Sun Kashe Jami’i 1

sarkin ya yi kiran ne a wajen taron zikirin juma-a na murnar zagayowar ranar haihuwar manzon tsira da aka gudanar a babban masalacin juma-a na garin Kazaure.

 

Karanta wannan: Dakin Girkin Gimbiya: Yadda Ake Hada Abincin Makulashen Sandwich

Ya bukaci malamai da dasu rinka kusantar alumma domin kara sanin addinin musulunci inda ya nemi matasa dasu tashi tsaye wajen neman ilmi.

 

Karanta wannan: 2019: Jerin Sunayen ‘Yan Wasan Kwaikwayon Kannywood Masu Yiwa Atiku Yakin Zabe

A jawabansu daban daban sheikh lawan barau da sheikh aliyu Ibrahim sun bukaci alummar musulmi su rike Kalmar shahada tare da yin istingifarai domin neman tuba

Leave A Reply

Your email address will not be published.