GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

“Ba Zan Iya Auren Talaka Mara Kudi Ba” – Jamila Umar Nagudu

"Ba Zan Iya Auren Talaka Mara Kudi Ba" – Jamila Umar Nagudu

71

- Advertisement -

Fitacciyar jarumar Kannywood, Jamila Umar Nagudu, a wata hira da ta yi da mujallar Tauraruwa ta bayyana dalilin da ya sa ba za ta auri miji attajiri ba.

 

Karanta: Ya Kamata A Tantance Burtali Da Mashayu Don Kaucewa Fituntunun Tsakanin Manoma Da Makiyaya

 

Da aka tambayi Jamila kan batun irin mijin da ta ke so ta aura, sai jarumar ta kada baki ta ce, “Bana son auren miji attajiri,haka kuma bana son auren talaka futuk.

 

“Ina son na auri mijin da zai iya kulawa da bukatu na na rayuwa sannan kuma ya samu lokacin ba ni kulawa irinta soyayya ta yadda zan same shi a duk lokacin da na ke bukata.

 

Karanta: Da Duminta: Sama Da Sojoji 600 Sun Bata A Jahar Yobe

 

“Ba zan iya auren attajirin da al’amuransa ba za su ba shi damar bani kulawa kamar yadda ya kamata ba,” inji Jamila Nagudu.

 

Karanta: 2019: Lamido Ya Caccaki Shugabannin Izala A Kan Goyon Bayan Buhari

 

Hirar bidiyon ta tsawon mintina 15 ta tattauna batutuwan da suka hada da dalilin da ya sa jarumar ba ta yi aure ba da kuma dalilin da ya shigo da ita harkar fim da dai sauran batutuwa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.