GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Babban Burina Shi Ne Ganin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Wulakanta A Siyasance – In Ji Magaji Overoll.

Babban Burina Shi Ne Ganin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Ya Wulakanta A Siyasance - In Ji Magaji Overoll.

23

- Advertisement -

Wani ɗan jam’iyyar Apc wanda ya yi fice wajen kare Muhibba da Martabar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, a shafukan sada zumunta na zamani wato facebook mai suna Magaji Overoll, yace shi a duniya bashi da burin da ya wuce ya ga Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya wulakanta.

 

 

Karanta: Abinci 5 Da Ke Kara Ingancin Barci

 

Ya ƙara da cewa idan Allah ya hukunta Rabi’u Kwankwason zai mulki ƙasar nan, to shi baya fatan ya kai wannan lokacin a raye.

Leave A Reply

Your email address will not be published.