GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Bidiyo: Yadda Ake Hada Kunun Aya Mai Dan Karen Dadi (Yana Kara Lafiya)

Bidiyo: Yadda Ake Hada Kunun Aya Mai Dan Karen Dadi (Yana Kara Lafiya)

398

- Advertisement -

Aya wata ‘yar itace ce da ke da girma a bangaren arewacin duniya inda ake samun yanayi mabambanta. Amma a zamanin yau ta samu shuhura a Turai. A kan tauna ‘ya’yan aya ko kuma a yi kunun makulashe da wanda shine a yayu za mu koya ma ku yadda ake hadawa

 

Karanta: Yadda Za Ka Hada Ruwan Rayuwa (ORS) Da Kanka A Cikin Sauki

 

Abubuwan hadawa

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Suga
  4. Dabino
  5. Madara ta ruwa
  6. Kayan kanshi

 

Karanta: Manufofin Atiku Suna Da Hadari Ga Nijeriya – Shehu Sani

 

Yadda ake hadawa

  1. Da farko za ki gyara ayarki ki wanke ki cire tsakuwa, sai ki cire kwallon dabino ki wanke ki zuba akan ayar.
  2. Sai ki kankare kwakwarki, ki zuba, ki sa kayan kamshi, sai a kai miki markade ko ki markada da blender
  3. Idan kin markada sai ki tace, ki zuba madara, ki sa suga sai ki juyashi sosai ki sa kankara ko ki sa a firinji dan ya na bukatar sanyi

Sannan kuna iya duba: Yadda Ake Gullisuwa Da kuma Yadda Ake Hada Kunun Alkama (Wannan Kunu Yana Kara Ni’ima)

 

Ga bidiyon a kasa;

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.