GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Boko Haram: Gwamna Shettima Ya Fashe Da Kuka A Gaban Shugaba Buhari

Boko Haram: Gwamna Shettima Ya Fashe Da Kuka A Gaban Shugaba Buhari

32

- Advertisement -

Gwamnan jihar Borno Gwamna Kashim Shettima ya fashe da kuka a yayin wata ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari bisa ga dalilin sake kwararowar Boko Haram a jihar sa.

 

Karanta: Wata Mata Ta Musulunta Saboda Jarumar Fim Nafisa Abdullahi

 

Gwamna Kashim ya barke da kuka a lokacin da ya ke karanta jawabin dalilin sake zuwan su ziyara wurin shugaba Buhari.

 

Karanta: Cikakken Bayani A Kan Rikodin Amaechi Game Da Mulkin Buhari

 

Gwamna ya jagoranci wata tawaga na manyan jihar da suka hada da dukkan sanatocin jihar, mambobin majalisar tarayya na jihar da sarakunan gargajiya duk suka kaiwa Buhari ziyara a Fadar Shugaban Kasa, Abuja a jiya Litinin.

 

Karanta: ‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Matasa 3 Wadanda Ake Zargi Da Kisan Dan Bautan Kasa A Nasarawa (Hotuna)

 

Cikin wanda kuma suka halarci taron akwai manyan shugabannin hukumomin tsaro.

Leave A Reply

Your email address will not be published.