GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Da Duminta: An Kama Wani Dan Takarar Majalisar Dokoki Yayin Da Ya Ke Sayan Kuri’a

Da Duminta: An Kama Wani Dan Takarar Majalisar Dokoki Yayin Da Ya Ke Sayan Kuri'a

32

- Advertisement -

Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC reshen jahar Legas sun cafke wani dan takarar majalisar dokoki na jahar Ogun, Sotayo Olatayo Johnson, a yayin da yake sayan kuri’u daga hannan masu zabe.

 

Karanta: Allah Gwani: Abubuwan Mamaki Dangane Ga Kwaƙwalwa

 

A wani sanarwa da hukumar EFCC ta fitar ta ce Johnson an kama shine a rumfar zaben Ijaye Park da ke birnin Abeokuta a jahar Ogun, bayan an kama shi da kudi a kunshe a takardar wasika (envelop) a cikin leda

Leave A Reply

Your email address will not be published.