GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Dalilin Da Ya Sa Sojoji Suka Mamaye Hedikwatar Gidan Jaridar Daily Trust

Dalilin Da Ya Sa Sojoji Suka Mamaye Hedikwatar Gidan Jaridar Daily Trust

68

- Advertisement -

Sojoji dauke da makamai sun kewaye shedikwatar gidan jaridar Daily Trust da ke a Abuja da yammacin yau Lahadi.

 

Karanta: ‘Yan Bindigan Sun Kashe Wani Jami’in Asusun Kudin Wata Karamar Hukuma

 

Hedi

Ko da safiyar yau ma dai sai da sojojin suka kutsa ofishin gidan jaridar Daily Trust din da ke can garin Maiduguri inda suka cafke masu aikin daukar labari guda biya da kuma shugaban gidan na jihar Borno, Usman Abubakar.

 

Karanta: Fyade: An Kama Wani Malamin Islamiyya A Yayin Da Yake Luwadi Da Dalibarsa ‘Yar Shekaru 5

 

They say it is regarding today’s lead story of Daily Trust on Sunday. Production work has stopped.

Wannan kutse da sojojin suka yi wa gidan jaridar dai na da alaka da rahoton da Daily Trust din ta fitar da safiyar yau da mu ma muka wallafa shi cikin harshen Hausa mai taken: Sojojin Nijeriya sun shirya tsaf don karbo Baga daga hannun ‘yan Boko Haram

 

Karanta: Yadda ake miyar kuka

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.