GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Direba Make Da Ruwan Giya Ya Murkushe Yara 6 Har Lahira A Gombe

Direba Make Da Ruwan Giya Ya Murkushe Yara 6 Har Lahira A Gombe

34

- Advertisement -

Wani direba da ake zargi yana cikin maye ya afkawa jerin-gwanon yaran Boys Brigade da ke bikin Easter a jihar Gombe.

 

Karanta: Maganin Radadi Da Zafin Ciwon Hakori

 

Bukukuwan Easter sun rikide zuwa makoki a yayin da 6 daga cikin yaran suka mutu a nan take.
Direban wanda ya yi tilis da giya ya murkushe 6 daga cikin yaran har lahira inda tuni jama’ar garin wanda abin ya faru a kan idonsu suka kashe direban bayan sun lakada masa duka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.