GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Every-Woman: Kadan Daga Cikin Falalar Zama Da Mace Daya

Every-Woman: Kadan Daga Cikin Falalar Zama Da Mace Daya

84

- Advertisement -

Babu shakka addinin musulunci ya nunawa namiji cewar zai iya auren mace fiye daya har zuwa hudu, saboda wannan dama da Allah ya baiwa maza, wasu na amfani da ita domin cika umarnin addinin musulinci.

 

Haka kuma akwai lalura irin ta zama wadda idan mutum nada mata biyu alal missali, idan ‘daya bata nan tayi tafiya to a kwai mace a gidan da zata cigaba da gudanar da ayyuka da ‘dawarniyar gida.

 

Karanta: Amfanin ‘Ya’Yan Bishiyan Dabino A Jikin Dan Adam

 

Amma bayan wadannan dalilin, akwai wasu falalar da ke kunshe a cikin auren mace daya.

1. Babu kai ba hawan jini bare ciwon zuciya

 

2. Ba ruwanka da munafurci ko gulma Bare a kiraka da suna munafukin mata

 

3. Babu ruwanka da raba murmushi ko dariya tsakanin mata

 

Karanta: ‘Yan Sanda Sun Kama Matasa Masu Daba Da Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi a Kano

 

4. Ko baka da kudi zakaci abinci mai kyau saboda bata kyashin yi maka hidima da dukiyarta

 

5. Idan zakace mata Ilove you kanka tsaye zaka fada ba tare da tunanin dayar zataji haushi ba

 

6.  Idan zaku fita unguwa ita daya ce a gaban mota babu ruwanka da raba hankali gun hira data gaba data baya

 

Karanta: Abinci 5 Dake Kara Girman Azzakari (Hotuna)

 

7. Yaran ka zasu tashi cikin nutsuwa kansu a hade babu rigima ko rarrabuwar kai

 

9. Ko yaushe zaka ganta fas cikin kyautata maka saboda ta dauke hankalin ka daga wata

 

Karanta: Ina Nan A Raye Ban Mutu Ba – Matashin Da Yayi Wanka Da Kwata (Hoto)

 

10. Cikakkiyar nutsuwa na tare da namiji mai mace daya

Leave A Reply

Your email address will not be published.