GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Every-woman: Yadda Ake Gyaran Nono Kowanne Iri

Every-woman: Yadda Ake Gyaran Nono Kowanne Iri

312

- Advertisement -

Mace tana fara fitar da nono daidai lokacin da ta fara jinin al’ada yayin da Allah ya banbanta halittar sa jinsi daban daban ta yanda jinsin al’ummar africa bakaken fata ya banbanta dana wasu kasashen don haka abu na farko daya kamata jama’a su fara sani akwai banbanci tsakanin nonon baturiya dana bakar fata dan haka maganin gyaransu da namu ya banbanta.

 

Karanta: Shan Shayi Mai Tsananin Zafi Yana Haifar Da Kansar Maƙogwaro – Masana

 


Dan haka idan gyara nono kikeso girmansu ko tsayuwarsu tareda kyawunsu ba tare da yayi miki illah ba dole saidai kiyi amfani da na gargajiya.

 

Akwai banbanci tsakanin tsayar da nono da girmansa to amma sai dai abu daya baya samuwa dole sai an hada da wani ma’ana bazai yiyu nono ya tsaya kadai ba har sai girmansa ya karu haka zalika bazai yiyu ace nono ya girma ace bai tsayaba kuma wadanda sukafi matsala a gyara nono sune wadanda ya kwanta shiyasa duk maganin da zai kara girman nono kuma ya tsayar dashi zai zama na musamman sannan za’a dauki lokaci ana shansa sabanin wanda kawai cikowa take bukata.

 

 

Karanta: Ni Ba Dan Kwaya Bane Kuma Ba Ni Alaka Da Shi – CP Wakili

 

Nonon Mace yana da suffa kala kala nayi kokarin binciko bayanai akai tare da bin diddigin magunguna daya dace masu suffar nonon suyi kai harma wanda zaiyi da kowanne.

 

1 Na farko Akwai nono mai (mango Shape) wato Shine wanda bakinsa (nipples) yaKe Kallon sama irin wannan nonon baya zubewa da wuri irin wannan ba ta shan wahalar gyara dan haka  zaki iya wannan yanda zaki yi ki samu ayaba (plantain) ki yanyanka ta ta bushe sannan ki daka garin to saiki samu aya ki wanketa kisaka gyada kisaka amarkada miki sai ki tace ruwan kina diban wannan garin plantain din kina zuba madara peak kina sha kamar sau biyu a rana kafin sati daya zakiga canji sosai nononki zasu tashi su ciko.

 

Karanta: Siyasar Kano: Ku Rike Kwankwaso Idan An Samu Wani Rikici A Zaben Da Za’a Sake – APC

 

2 Sai kuma me bi masa wato (Pointed breast) shine zakuga yana kallon gaba (straight) gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa domin riga kafin faduwarsa a rinka kunun alkama wato idan aka nika alkamar sai ayi kununta a saka nono da zuma anasha.

Leave A Reply

Your email address will not be published.