GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Facebook Na Shirin Fito Fa Hanyar Da Mutane Za Su Gane Masu Sonsu A Boye

Facebook Na Shirin Fito Fa Hanyar Da Mutane Za Su Gane Masu Sonsu A Boye

18

- Advertisement -

 

Hausawa dai sunce “fasaha dinkin kwalba”

Kamfanin Facebook ya shirya tsaf! Don taimakawa mutane su gano wayanda ke sonsu amma na boye! Sunan tsarin shine “Secret Crush”

 

Karanta: Dalilin Da Ya Sa Muke Satar Mutane – Masu Garkuwa

 

A wannan tsarin mutum zai zabi wanda yakeso, su kuma Facebook zasu sanar da dayan cewa akwai mai sonsa! Amma bazasu fada ba! Har sai mutum ya canka!

Facebook sun tsara abinne don yayi armashi sosai! Shiyasa suka mayarda abin kamar canki canka.

 

Karanta: ‘Yan Bindiga sun kai Hari Makarantar Yanmata ta Moriki Ajahar Zamfara

 

Wannan tsarin dai na kunshe cikin wani sabuwar fasaha ta “soyayyar Facebook” wato “Facebook dating” a turance! Wanda a yanzu dai tsarin ya fara aiki a kasashen Colombia, Thailand, Canada, Argentina, and Mexico sannan kuma tsarin na kan zuwa kasashe 14 kamarsu: Philippines, Vietnam, Singapore, Malaysia, Laos, Brazil, Peru, Chile, Bolivia, Ecuador, Paraguay, Uruguay, Guyana da kuma Suriname.

 

Karanta: Gwamnoni ne ke iza wutar kashe-kashe don su samu karin kasafin kudin tsaro – MaguGwamnoni ne ke iza wutar kashe-kashe don su samu karin kasafin kudin tsaro – Magu

 

Shin kuna ganin wannan tsarin zai taimakawa mutane samun sahihan abokan zama na hakika?

Sai munjiku ta comment!

Leave A Reply

Your email address will not be published.