GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Kashe Naira Miliyan 223 A Ƙananan Hukumomi 15 Da Za’a Sake Zaɓe (HOTUNA)

Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Kashe Naira Miliyan 223 A Ƙananan Hukumomi 15 Da Za’a Sake Zaɓe (HOTUNA)

43

- Advertisement -

Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin ma’aikatar ƙananan hukumomi ta cire kuɗi kimanin naira miliyan 223 domin yin amfani dasu a ƙananan hukumomi 15 da za’a sake gudanar da zaɓe a 23 ga watan Maris din 2019.

 

Hukumar ta aike da takarda mai lamba “0623” hadi da chakin kuɗi mai lamba “00000840” zuwa ga manajan bankin Unity Bank dake kan titin Sani Abacha domin sahalemata cire kudin.

 

Karanta: Zaben Kano: Ina Da Tabbacin Samun Nasarar Lashe Zaɓen Da Za’a Sake – In Ji Gwamna Ganduje

 

Takardar dai da samu saka hannun Darktan kula da hukumar, IBRAHIM M KABARA, da sakatare ABBA LADAN KAILANI.

 

Hukumar ta sake buƙatar banki daya tura kuɗin zuwa ga asusun ƙananan hukumomi kamar haka:

 

Karanta: Ku Tashi Da Azumi Domin Samun Nasarar Gwamna Ganduje – In Ji Faizu Alfindiki

 

Bichi
Doguwa
Nassarawa
Rimin Gado
Gwarzo
Sumaila
Wudil
Dawakin Kudu
Kabo

 

Karanta: Babban Hadimin Ganduje Ya Ajiye Aikinsa Sabo Da Gwamnan Ya Ƙi Karɓar Ƙaddara

Dawakin Tofa
Tsanyawa
Kumbotso
Kura
Dala

Sai dai kuma kawo yanzu hukumar ƙananan hukumomin ba ta kai ga bayyana dalilin cire wannan kuɗin ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.