GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Hanya Mafi Sauki Wajen Magance Fason Kafa (Hoto)

Hanya Mafi Sauki Wajen Magance Fason Kafa (Hoto)

307

- Advertisement -

Fason kafa ya kan zamewa mutane karfen kafa musamman ma a lokacin sanyi, ko a yankunan da suka fi bushewa fiye da wasu.

 

Karanta: Makiyaya Sun Bankawa Gonar Shinkafar Gwamna Ortom Wuta

 

Wannan ya na faruwa ne saboda fatar kafa ta fi ta sauran sassan jiki bushewa kuma tana bukatar kulawa ta musamman wanda yawancin lokuta ba ta samu.

Rashin kula da faso ka iya ta’azzara shi ta yadda zai iya fara jini, ko ciwo ko kuma kwayoyin cuta su shiga ciki.

 

Karanta: Amfanin Namijin Goro 12 Ga Lafiyar Dan-Adam

 

Ga wata hanya mafi sauki da ake magance wannan matsala:

 

Karanta: Al’ada: Muhimmanci, Tasiri Da Kuma Alfanun Jigida Ga ‘Ya Mace (Hotuna)

 

Ruwan Kal (Farin Vinegar ko Apple Cider Vinger)

  • Za a zuba ruwa a cikin babbar roba, sanna a zuba ruwan kal kamar 1/4 na Kofi daya
  • Sai a jika kafar a ciki na tsahon minti 10 zuwa 15
  • A yi amfani da Dutsen kaushi wajen gurje fatar da ta jiku, sai a yi amfani da farin ruwa wajen dauraye kafar.
  • Bayan a goge ta da tawul mai tsafta, sai a shafa man kwakwa, ko Zaitun ko kuma man Kadanya.
  • Za a maimata sau uku a sati

Leave A Reply

Your email address will not be published.