GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Hukumar INEC Ta Ce A Shirye Take Tsab Wajen Gudanar Da Babban Zaben Kasa

Hukumar INEC Ta Ce A Shirye Take Tsab Wajen Gudanar Da Babban Zaben Kasa

12

- Advertisement -

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Jigawa ta ce ta kammala duk wani shiri na samun nasarar babban zaben kasar nan dake tafe.

 

Karanta: Amfanin Ganyen Kuka Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

Kwamishinan hukumar na jihar nan, Dr. Mahmoud Isah ya bayyana haka lokacin taron masu ruwa da tsaki da hukumar ta gudanar anan Dutse.

 

Karanta: 2019: Dalilin Da Ya Sa Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Ba Ta Yiwa Buhari Kamfen

Ya ce hukumar ta yi tanadin dukkanin kayayyakin da suka da ce domin samun nasarar zaben.

A jawabinsa wakilin kwamishinan yan sanda na jiha, Mr Wale Olokode ya bada tabbacin rundunar yansanda na samar da ingantacceen tsaro a lokacin zabukan.

 

Karanta: Ga dalilinsu Buhari da Atiku sun ɗage zuwansu Kano yaƙin neman zaɓe

Taron ya samu halartar jamian tsaro da shugabannin jamiyyun siyasa da sarakuna da yan jaridu da kungiyoyi da kuma sauransu.

 

Karanta: Tallafi: Gwamnatin Jihar Jigawa Zata Sake Gudunar Da Shirin Rabon Awaki

A lokacin taron an gabatar da mukala kan yadda za a kada kuri’a a lokacin zabe da yadda za a tantance masu kada kuri’a ta hanyar yin amfani da naurar card reader da kuma yadda ake yakin neman zabe

Leave A Reply

Your email address will not be published.