GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Illar Ruwan Tsarkin Bayan Gida Idan Ya Taba Al’aura (Shawara Ga Mata)

Illar Ruwan Tsarkin Bayan Gida Idan Ya Taba Al'aura (Shawara Ga Mata)

136

- Advertisement -

Ga wasu tambayoyi guda biyu, kowacce kuma tare da amsar ta!

(1)Shin toilet infection kadai yake haddasawa mata Kamar irin wadannan matsalolin ?
—Kaikayin gaba.
—Fitar Farin ruwa daga gaba.
—Kurajen gaba.
—Daukewar shaawa kwata kwata.
—Rashin samun niima. Maana bushewar jiki. etc.

 

Karanta: Mahara Sun Kashe Mutane 3 Tare Da Gona Gidaje A Jahar Nasarawa

 

(2)Tambaya ta biyu mai yasa ada can baa cika samun ire iren wadannan matsalolin ba, Kamar irin yanzu?
Matan wancan lokacin, ba irin su bane ba a yanzu!

Amsar tambaya ta (1)Alal hakika Kamar yadda wasu maluman muslunci suka fadakar da dadewa shine hada tsarki bayan gida da alaura yana haddasa mutuwar gaba, ko kuma yakan jawo wasu matsalolin makamantan haka.

 

Karanta: Ci Gaban Kasa: Ayyuka 19 Da Buhari Ya Bada Umarnin A Fara Yi Da Gaggawa

 

Haka abin yake don haka dole iyayan mu mata Sai Kun Kara gyara wa sosai, kuma kukara wayar ma yan uwanku mata kai akan haka.

Lallai yana daya daga cikin abinda yake jawo wa mata wadannan matsalolin hada tsarki bayan gida dana fitsari, maana alokacin yin tsarkin bayan gida ruwan da yake gangarowa zuwa alaura Shima yana daya daga cikin abinda abinda ke jawo irin wadannan matsalolin
—Kaikayin gaba.
—Fitar Farin ruwa daga gaba.
—Kurajen gaba.
—Daukewar shaawa kwata kwata.
—Rashin samun niima. Maana bushewar jiki. etc

Don haka yake ya uwa shawara gareki Matukar kina bukatar dorewar lafiyar ki, to Lallai kikiyaye alokacin tsarki yazama baki bari ruwan tsarkin bayan gida yarika zubowa izuwa alaurarki ba alokacin da kike tsarki. Allah yakiyaye Ameen.

 

Karanta: Abunda Ya Sace-sacen Kamfen Mata Ke Dada Tasiri – Inji Wani Malamin Addini

 

Tambaya ta (2)Mai yasa mata ada can basucika samun ire iren wadannan matsalolin ba?
Abinda masana suka ce shine yana daga cikin amfanin da suke yi da wasu magunguna da muke kyama a yanzu muce suna kawo cuta, musamman Lallai yana daga ciki.

Domin yana taimakawa wajen magance faruwar ire iren wadannan matsalolin, musamman ma a yanzu zaka ga akwai wasu masu kokari wajen yin sabulun sa,to amfani dashi yana bada kariya koda ansami irin wancan matsalar na hada ruwan tsarkin bayan gida dana fitsari.

Leave A Reply

Your email address will not be published.