GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Illar Yawan Amfani Da Magungunan Jima’i (Shawara Ga Maza)

Illar Yawan Amfani Da Magungunan Jima’i (Shawara Ga Maza)

102

- Advertisement -

A wani hira da kafafen yada labarai ta murya Amirka (VOA) ta yi da Dr. Mohammed Ladan wanda yake yawan tattaunawa da Sashen VOA ta Hausa yayi bayani tare da karin haske akan illar yawan amfani da wadannan magunguna ga lafiyar jikin dan AdamaDr. Ladan yace “Illar maganinnan, kasan akwai wasu mutane masu ciwon zuciya, ko masu ciwon hawan jini, akwai wasu irin magunguna da suke sha, to idan aka hada wadannan magungunnan da shi wannan dakan maza da mutane ke sha, yakan saka zuciyar mutum ta samu illa.

 

Karanta: Mahaifiyar Mu Ta Ban Guba Na Saka Cikin Abinci Da Ruwa Wankar Mahaifin Mu – Da Ya Fadawa Kotu

 

Kuma akwai wasu idan basu yi sa’a, sai su shafi idanunsu. To duk wadannan idan suka hadu taru, akwai illa sosai”“Magungunan, abunda suke shine bude hanyar jinni.

 

Karanta: Abunda Ya Sace-sacen Kamfen Mata Ke Dada Tasiri – Inji Wani Malamin Addini

 

Wani lokacin sai ya bude hanyar jinin yayi yawa, yadda ba’a iya rike shi. Idan abun ya samu, babu yadda za’ayi a gyara abun”, in ji Dr. Ladan.Dr. Ladan ya bada shawara.

 

Karanta: Illar Ruwan Tsarkin Bayan Gida Idan Ya Taba Al’aura (Shawara Ga Mata)

 

“Abunda zan cewa mutane shine, kafin ka soma amfani da maganin, ka je kayi magana da likitanka, ya duba ya tabbatar baka da wani larura kuma, musamman yawancin mu kasan muna da irin ciwon zuciya, da ciwon hawan jini, bamu san muna da su ba”.Hukumar kula da magunguna da abinci ta Najeriya, wato NAFDAC ta koka akan yadda ‘yan Najeriya ke yawan amfani da magungunan jima’i na turawa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.