GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Jihar Kano Ta Samu Sabon Kwamishinan Ƴan Sanda Bayan Ritayar Singham

Jihar Kano Ta Samu Sabon Kwamishinan Ƴan Sanda Bayan Ritayar Singham

102

- Advertisement -

Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ta bayan da CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin dan sanda bayan cikarshi shekaru 60 a duniya.

 

Karanta: Aisha Buhari Ta Sake Nuna Rashin Jin Dadinta A Kan Tafiyar Da Gwamnatin Mijinta

 

Babban siftan ‘yan sanda na ƙasa, Muhammad Adamu ne ya bayar da umarnin nada Ahmed Iliyasu a matsayin sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar ta Kano.

 

Karanta: Na Yi Nadamar Shan Kwatami Domin Murnar Zarcewar Buhari -; Inji Ali Gayu

 

Mai magana da yawun rundunar, DCP Frank Mba ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a babbar hedikwatar rundunar dake Abuja

Leave A Reply

Your email address will not be published.