GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Karin Ruwan Nono Ga Mata Masu Shayarwa

Karin Ruwan Nono Ga Mata Masu Shayarwa

122

- Advertisement -

A samu furen zogale da zuma, a dafa su tare sai a dinga sha safe da yamma tabbas wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai.

 

Karanta: Ci Gaban Kasa: Ayyuka 19 Da Buhari Ya Bada Umarnin A Fara Yi Da Gaggawa

 

Kokuma a samu garin

hulba

Sabara

 

Karanta: Kuri’un Da Buhari Ya Samu A Katsina Aringizon Su Aka Yi – Cewar Salisu Majigiri

 

sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki rinka sha za’a samu ruwan nono sosai da jaririnki zaiyi farin ciki dashi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.