GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Kotu Za Ta Ƙwace Kujeru Da Yawa A Jihar Kano, Ba Iya Kujerata Kaɗai Ba — In Ji Kawu Sumaila

Kotu Za Ta Ƙwace Kujeru Da Yawa A Jihar Kano, Ba Iya Kujerata Kaɗai Ba -- In Ji Kawu Sumaila

16

- Advertisement -

 

 

Zaɓaɓɓen Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Takai, da Sumaila, Hon. Abdurrahman Kawu Sumaila , Wanda Kotun Sauraran Kararrakin Zabe Ta Kwace Kujerarsa, Saboda Rashin Zaben Samun Gurbi Da Abokin Takarsa Na Jam’iyar APC Ya Shigar.

 

Karanta: RIKICIN SARAUTA: Dan Majalisa Ya Maka Masarautar Gwandu A Kotu

 

Inda Yake Zargin Kawun Da Yi Masa Karfa karfa Wajen Karbe Masa Kujera Alhali Ba shine Ya Samu Nasara A Zaben Neman Gurbin Chanchanta Ba.

Tuni Dai Kotu Ta Kwace Kujerar Kawun sai Dai Kawun Ya Bayyanawa Wakilinmu Cewa Yana Da Tabbacin Cewa Kotu Za ta Kwace Kujeru Da Yawa A Fadin jihar Kano Wadanda Ya Tabbatar Bata Hanyar Halak Aka Samesu Ba.

 

Karanta: Na Kammala Tsara Kunshin Mutanen Da Za Su Kasance Ministocina – Buhari

 

Shin Wadanne kujeru Kake Ganin Kotu Zata Kwace A Jihar Kano Bayan Ta Kawu Sumaila?

Leave A Reply

Your email address will not be published.