GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Kwankwaso Jahili Ne Ko Sharar Masallaci Bai Chanchanta Ya Samu Ba Bare Shugaban Ƙasa – Inji Dr Isah Ali Pantami

Kwankwaso Jahili Ne Ko Sharar Masallaci Bai Chanchanta Ya Samu Ba Bare Shugaban Ƙasa - Inji Dr Isah Ali Pantami

63

- Advertisement -

Shahararren Malamin Addinin Muslinci nan sheikh Dr Isah Ali Pantami Ya Bayyana Cewa Kwankwaso Jahili Ne Wanda Bai san Me Ya ke yi Ba.

 

Karanta: Na Yi Wa Sarki Sanusi Nisa, Shugaban Ƙaramar Hukuma Ne Dai-Dai Da Shi – Inji Gwamna Ganduje

 

Pantamin Ya bayyana hakanne Yayin Gabatar Da Tafsirin Watan Ramadana A Abuja ,Inda yace Shekaru Bakwai Baya Naji Da Kunne na Kwankwaso Yana Kalubalantar Me Yasa Allah Ya Halicci Sauro, Yanzu Irin Wadannan Mutane Sune zamu Bari su shugabanci Al’umma.

 

Sai Dai Tun Shekaru da yawa baya Engr Dr Rabiu musa kwankwaso yayi karin hasken akan wannan maganar inda Ya bayyana cewa sam Sam ba haka yake nufi ba mutane ne suka juya masa zancensa saboda siyasa

 

Shin Ko Menene Hikimar Pantami Akan Taso Da wannan Magana Da Ta Wuce Tun Tsawon Shekaru Bakwai ?

 

Karanta: RAMADAN: Lokacin Da Yafi Daucewa A Yi Sahur

 

Yaya Kuke Kallon wannan Batun na Sheikh Pantami akan Kwankwaso?

(Madogara)Hausa Press

Leave A Reply

Your email address will not be published.