GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Labarin Bogi: “Ban Mutu Ba, Ina Nan Da Rai Na” Sani Garba S.K

Labarin Bogi: "Ban Mutu Ba, Ina Nan Da Rai Na" Sani Garba S.K

80

- Advertisement -

A safiyyar yau Kafofin yada labarai da dama suka rawaito cewa Allah ya yiwa Shahararren ɗan wasan Hausa nan na Kannywood Sani Garba S.K rasuwa.

 

Karanta: Sojoji Sun Fafata Da Mayakan Boko Haram A Garin Rann

 

Sai dai a yanzu haka an samu sabanin rahoto inda Mujallar Gulmawuya ta kira jarumin ta lamba wayarsa kuma ya dauka tare da tabbatar mana da cewa yana nan da ransa, bai mutu ba sai dai dan rashin lafiyar da ya ke fama da shi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.