GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Maganin Ciwo Mara A Lokacin Al’ada

Maganin Ciwo Mara A Lokacin Al'ada

125

- Advertisement -

Idan ana so a sami waraka sai abi wadannan hanyoyin kamar haka:

 

Karanta: 2019: Lamido Ya Caccaki Shugabannin Izala A Kan Goyon Bayan Buhari

 

– Za’a samo garin habbatisauda.
– Za’a samo Albabunaj.
– Za’a samo zuma.

 

Karanta: 2019: Ba Mu Amince Da Goyon Bayan Buhari Ba – Kungiyar Fulani Ta Gan Allah

 

Sai a hada da arika diba ana tafasawa ana sha, da zuma.

 

Karanta: Rashawa: Gwamnatin Kano Ta Maida Martani A Kan Umurnin Binciken Matar Ganduje

 

Ko kuma a hada waje daya sai a sanya Khal tuffa rabin kofi a dinga sha sau uku (3) ar ana Insha Allah za’a sami waraka cikin yardar Allah.

Leave A Reply

Your email address will not be published.