GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Maganin Ciwon Ido Tare Da Wasu Cututtuka 4 Da Maganinsu

Maganin Ciwon Ido Tare Da Wasu Cututtuka 4 Da Maganinsu

264

- Advertisement -

MAGANIN CIWON KUNNE

Asami ganyen GADAGI a matze ruwansa yana danyensa sai a duga a kunnen insha allahu zaa warke.

 

Karanta: Kotu Ta Tabbatar Da Hon. Abdullahi A Matsayin Dan Takarar Majalisar Wakilai Na APC

 

MAGANIN FITSARIN KWANCE


a sami gashin RAKUMI a daura a cinyar mai fitsarin kwancen a lokacinda zai kwanya barci in sha allahu zae rabu dashi.

 

MAGANIN YANAR IDANU

asami rowan ALBASA dana ZUMA ka rinka yin kwalli dasu in sha allah kafin wani lokaci zai rabu dashi.

 

Karanta: Wallahi Zan Iya Bada Raina Fansa Kan Kare Mutuncin Mahaifiyata – Inji Adam A Zango

 

MAGANIN ZUBAR JINI DAGA CIWO

idan jini yaki tsayawa ba sami gashin ZOMO a konashi makar cikin gwangwanin ROBA asa aciwon insha allah zae warke amma atabbatar an huke shi kwarae yayi kaushi

MAGANIN KUNA

asamu ALBASA a matse ruwanta a samu gishiri a hada su wuri daya da ruwan albasa sannan sae a samu kwae fari a hada adama a rinka shafawa insha allahu zaikamee

Leave A Reply

Your email address will not be published.