GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Maganin Kara Karfin Mazakuta (Erection Dysfunction)

Maganin Kara Karfin Mazakuta (Erection Dysfunction)

108

- Advertisement -

Tabbas matsalar saurin kawowa ma’ana wato Erection Dysfunction a turance, matsala ce da ke addabar maza masu fama da rashin karfin mazakuta a yanzu saboda shan kafi zabo da ake yawan sha duk ya jawa al’umma sanyi da kuma karancin dogon zango a lokacin saduwa da iyali. Duk jijiyoyn da ke harbowa mazakuta (azzakari) jini duk sun yi sanyi.Toh ga maganin nan a saukake ba sai ka kashe wani kudi ba sosai.

 

Karanta wannan: Wuta Ta Kama Da Wata Tirela Makare Da Kayyaki Mallakar ‘Yan Kasuwar Kebbi

 

Game wannan matsalar ya rinka cin giginya. Sannan yasamu ‘ya’yan baga ruwa (Large Acacia tree) ya dakata
sai ya zuba mata ruwa ya rinka sha zai yi mamaki wallahi.

 

Karanta wannan: An Cafke Matasan Da Suka Shahara A Sace Matan Aure Tare Da Yi Masu Fyade A Kano (Hoto)

 

Amman akwai magunguna na turawa da ake amfani dasu amman ga masu yawan shekaru ne akayi maganin domin su kara masu karfi da kuzari. Kuma magun gunan suna dauke da sina darin (sildinafil citrate) dukan su, sannan suna dauke da karfin 100mg, 50mg,120,150mg, wanda kesa zakarin namiji ya kumbura jijiyoyinsa su samu isasshen jini, sannan yasami karfi da dadewa yana.

 

Karanta wannan: Jami’an NSCDC Ta Cafke Wasu Masu Garkuwa Da Mutane A Neja

 

GARGADI: To matsalar wadannan magungunan na turawa suna cutarwa. (side effect) kamar haka;

Leave A Reply

Your email address will not be published.