GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Matakan Tsaro: Ku Gudanar Da Aiki Yadda Ya Kamata, Ba Sani Ba Sabo – Inji Buhari

Matakan Tsaro: Ku Gudanar Da Aiki Yadda Ya Kamata, Ba Sani Ba Sabo - Inji Buhari

21

- Advertisement -

Rahotanni na cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya umarci hukumomin tsaro cewa kada su rangwanta wa duk masu haifar da ta’addanci a jihar Zamfara da kewayen ta da ma sauran sassan Nijeriya.

 

Karanta: Kotu Ta Tabbatar Da Hon. Abdullahi A Matsayin Dan Takarar Majalisar Wakilai Na APC

 

Shugaban ma’aikatan tsaro na kasa Janar Gabriel Olanisakin ya bayyana wa manema labarai haka a fadar shugaban kasa da ke Abuja, jim kadan bayan ganawar su da ta tsawon sa’o’i biyu da shugaba Buhari.

 

Karanta: Shugaba Buhari Makaryaci Ne – Inji Reno Omokri

 

Da yak e bada rahoton matakan tsaron da hukumar ‘yan sanda ta dauka, mukaddashin shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Muhammadu Adamu, ya ce a halin yanzu hanyar Abuja zuwa Kaduna ta tsarkaka daga ta’addancin masu garkuwa da mutane.

Leave A Reply

Your email address will not be published.