GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

NIMC: Yadda Za Ka Duba Ko Katin Ka Na Kasa (National I.D) Ya Fito

NIMC: Yadda Za Ka Duba Ko Katin Ka Na Kasa (National I.D) Ya Fito

600

- Advertisement -

Idan har ka yi rajistar samun katin kasa na dan wasu tsawon lokuta sannan ba ka san ranar da za ka karba katin ka ba, hukumar NIMC a yanzu ta samar da shafin duba matsayin katin ta yanar gizo. Ga hanyoyin da mutum zai bi ya duba matsayin katin na sa a kasa.

 

Karanta wannan: NIMC: Amfanin Lambar Katin Asali Na Kasa (NIN)
 

 

Hanyoyin Da Mutum Zai Bi Ya Duba Matsayin Katin Kasarsa.

1. Abu na farko dai shine, mutum zai tuntubi shafin NIMC na yanar gizo a: https://touch.nimc.gov.ng/
2. Idan ya shiga sai ya danna ‘proceed button’

 

Karanta: Amfanin Namijin Goro 12 Ga Lafiyar Dan-Adam

 

3. Daga nan sai ya cika wurin sunayen sa, wanda akwai wurin cika suna na farko kafin sunan karshen wato sunan uba mutum, sai kuma ya saka lambobi 6 na katin kasa da aka ba shi.

 

Karanta: Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Mika Kai Na Ga ‘Yan Sanda Ba – Dino Melaye

 

4. Da mutum ya cikata wadannan abubuwa sai ya danna ‘check now button’.

Bayan ka danna sai ka dan jira kadan, yana gama loading za a nuna ma mutum matsayin katin sa.

Allah Ya Bada Sa’a!!!

Leave A Reply

Your email address will not be published.