GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Rahama Sadau Ta Bayyana Soyayyar Da Ke Tsakaninta Da Akon

Rahama Sadau Ta Bayyana Soyayyar Da Ke Tsakaninta Da Akon

33

- Advertisement -

Da ake hira da ita a shirin nan mai suna Kundin Kannywood na jiya Talata, wanda Aminu Sharif Momoh ke jagoranta, shahararriyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta yi karin haske game da gayyatar da ta samu zuwa kasar Amurka.

 

Karanta wannan: Yaro Dan Shekaru 12 Ya Nitse A Rijiya A Jihar Kano

 

Idan mai karatu bai manta ba, shahararren mawakin nan mai suna Aliane Damala Bouga wanda aka fi sani da suna Akon shi ya gayyaci Sadau domin ta yi aiki da shi.

 

Karanta wannan: INEC: ‘Yan Sanda Sun Gano Katin Zabe 55, Sun Cafke Mutane 3

 

Toh sai dai tafiyar ta haifar da cecekuce iri daban daban daga wadanda basu fahimci lamarin ba.

 

Karanta wannan: Yadda Rayuwar Za Ta Kasancewa Dan Adam Shekarar 2050 (Hoto)

 

Sadau ta ce ta yi matukar mamaki a lokacin da ta samu gayyata daga mawakin saboda ta san shi kuma ta dade da sanin wake-wakenshi. Ta ce ta ga wannan gayyata a matsayin wata babbar dama a gareta da ba za ta iya kin amsawa ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.