GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Sarauniyar Kyau Ta Kasar Rasha Ta Musulunta, Ta Kuma Auri Sarkin Malaysia (Hotuna)

Sarauniyar Kyau Ta Kasar Rasha Ta Musulunta, Ta Kuma Auri Sarkin Malaysia (Hotuna)

48

- Advertisement -

Wata tsohuwar sarauniyar kyau ta kasar rasha da ta rike karagar shekaru uku da suka gabata ta musulunta.

Tsohuwar sarauniyar mai suna Oksana Voevodina ta kuma zama sabuwar sarauniyar Malaysia bayan da ta auri sarkin kasar Muhammad V na Kelantan.

 

Karanta wannan: An Gano Gawar Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Abaji

 

Voevodina na da shekaru 25 a duniya yayin da sarkin ya ke 49, wato ya bata shekaru 24 kenan.

Sarki Muhammad na kan mulki ne tun shekarar 2016.

 

Karanta wannan: Tsoho Dan Shekaru 78 Ya Furta Kisan Mata 90 (Hotuna)

 

Ita kuwa Voevodina na da shekara 22 a lokacin da ta lashe gasar sarauniyar kyau ta Rasha a 2015.

An yi bikin Voevodina da sarkin ne a birnin Moscow a ranar 22 ga watan Nuwamba, kamar yadda jaridar New York Post ta rahoto.

 

Karanta wannan: Wani Matashi Bashir Ya Kashe ‘Yar Shekaru 3 Ta Hanyar Fyade A Zaria

 

Voevodina dai ta zabi sunan Rihana a matsayin sabon sunanta na musulunci.

 

Ga hotunan auren a kasa;

Leave A Reply

Your email address will not be published.