GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Shakar Iskar Tusan Masoyi Na Kara Tsawon Rai – Masana

Shakar Iskar Tusan Masoyi Na Kara Tsawon Rai - Masana

23

- Advertisement -

 

Hakan ya zo wani bincike da wasu masana suka gudanar da jami’ar Exeter, Devon, a Kudu-maso-Gabashin Ingila, a kasar Turai, inda suka gano cewa shakar iskan tusan masoyi ko masoyiya na taimakawa wajen kare da cututtuka da dama musamman irin su ciwon daji, da bugun jini, da kuma ciwon zuciya.

 

Read also:Wani Matashi Ya Yiwa Wata Akuya Mai Ciki Fyade

 

Yana hana tsaffi daga kamuwa da ciwon taunan kashi (arthritis) da kuma mantuwa (Dementia).

 

Read also: ‘Yan Sanda A Kasar Indiya Sun Cafke Wani Dan Nijeriya Da Miyagun Kwayoyi

 

Saboda haka a duk lokacin da mutum ya sake tusa mai wauri a gaban masoyinsa, ya fada masa cewa ya gode masa don ya ceci ransa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.