GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Shin kun san abincin da ya dace da jikin ku?…….Karanta

Shin kun san abincin da ya dace da jikin ku?.......Karanta

19

- Advertisement -

Masana kimiya sun bayyana irin abincin da ya dace mutane su rika ci domin samun koshin lafiya wadanda suka hada da nau’ukan gyada da wake da kayan marmari da kuma rage yawan cin nama da shan suga.
Cin kifi yawan shan isashen ruwa mai tsafta.

 

Karanta: Shugaba Buhari Ya Umurci A Gurfanar Da Tsohon Sakataren Tarayya, Babachir

 

Masanan sun ce, muddin jama’a suka bi wannan hanyar, za a magance matsalar yadda mutane miliyan 11 ke mutuwa kowacce shekara, sakamakon cutar da ke da nasaba da abincin da suke ci, yayin da kuma za a rage yawan fitar da sinadarin da ke gurbata muhalli.

 

Karanta: Yadda Ake Amfani Da Albasa Wajen Maganin Ciwon Sanyi Da Mataccen Maniyyi

 

Jagoran masu binciken, Farfesa Tim Lang na Jami’ar London, ya ce abincin da jama’a ke ci da kuma yadda ake sarrafa su, ke nuna halin lafiyar jama’a da kuma muhalli.

 

Karanta: Yadda Ake Amfani Da Albasa Wajen Maganin Kaushin Kafa [Hotuna]

 

Masanan sun ce, akasarin cututtukan da ake fama da su na da nasaba da abincin da jama’a ke ciki, cikinsu har da kibar da ta wuce kima da cutar hawan jini da kuma nau’oin cutar kansa.

 

Karanta: An Lakadawa Wani Matashi Duka Saboda Cin Burodi Da Kashi

 

Walter Willet na Jami’ar Amurka ya ce, yayin da wasu mutane ke kamuwa da cututtukan da ke da nasaba da abincin da suke ci, yanzu haka akalla mutane miliyan 800 a fadin duniya ke fama da karancin abincin

Leave A Reply

Your email address will not be published.