GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Shugaba Buhari Ya Rusa Dokar Rike Bindiga

Shugaba Buhari Ya Rusa Dokar Rike Bindiga

24

- Advertisement -

 

Wannan sabuwar dokar da zata fara aiki a ranar 1 ga wata mai kamawa wato watan yuni, ta rushe lasisin mallakar bindiga ga kowani mahaluki banda yan sanda, sojoji da sauran manyan jami’an tsaro.

 

Karanta: Yadda Za Ku Magance Warin Baki Ta Hanya Mai Sauki

 

Sannan haramun ne sayarda ko wace irin bindiga daga ranar da dokar zata fara aiki!

Haka kuma dokar ta haramtawa maakatan civil defence ma amfani da bindiga!

Gwamnati na sanarwa duk wanda keda lasisin rike bindiga cewa an janye lasisin nasu, wanda ke nuna cewa duk wanda aka samu da bindiga idan ba jami’in tsaroba zai fuskanci fushin hukuma!

Shugaban yayi hakan ne don taimakawa jami’an tsaro samun sauki wajen yayi da bata gari! Masu kashe mutane babu gaira babu dalili!

Hukumar yansada tace kada wanda ya kai bindigarsa da lasisinta zuwa caji ofis sai dai ya kaisu zuwa babban ofishin yansanda na jaharda yake!

 

Karanta: Baba Buhari Yawon Ya Isa Haka Na – Rokon Rahma Abdulmajid

 

Shin kuna ganin wannan dokar zata taimaka kuwa?

Leave A Reply

Your email address will not be published.