GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Siyasar Kano: Tsakani Da Allah Talakawan Kano Abba Suke So – Abdulmumini Kofa

Siyasar Kano: Tsakani Da Allah Talakawan Kano Abba Suke So - Abdulmumini Kofa

2,104

- Advertisement -

Dan Majalissa Hon.Abdulmumin Jibrin Kofa ya ce maganar Gaskiya Kaso 85%Cikin Kaso 100% na Al’ummar Jihar Kano Abba K Yusuf Sukesu Kuma Suke Kauna Kuma Duniya ta Sheda Haka Domin

 

Karanta: Bai Kamata INEC Ta Fake Da Cewa Zabe Bai Kammala Ba Kawai A Rika Yiwa Jama’a Wala-Wala – Sunday Karimi

 

Hasashe Ya Tabbatar Mana da cewa Jama’ar Dasuka Zabi Shugaba Buhari A Kano Yawanci Sune Suka Zabi Eng.Abba K Yusuf Domin Basu Zabi Gwamna Mai Ci na Yanzu ba,Na Fuskanci Cewa Kano Zatafi

 

Karanta: Za Muyi Hukunci Mai Tsanani Ga Masu Siya Da Siyar Da Kuri’ar Su a Kano – ‘Yan Sanda

 

Zaman Lafiya Idan Ragowar Zaben Jihar Akayisa Cikin Adalci Babu Wani Son Zuciya Duk Wanda Yaci Kawai A Bashi,Abashi A Huta Domin Gujewa Zubda Jini.

 

Karanta: Wata Almajira Ta Gurfanar Da ‘Yar Uwarta Almajira a Kotu

 

Me zakuce akan wannan ra’ayin nashi?

Leave A Reply

Your email address will not be published.