- Advertisement -
A samu goruba a daka a jika a rika wanke kai da ita, sai a rika shafa man darbejiya a kan, sannan kuma a samu ganyen gwanda ad afa a rika shan kofi daya sau biyu a rana.
Karanta: Yadda Ake Amfani Da Albasa Wajen Maganin Kaushin Kafa [Hotuna]
Idan ana bukata za’a iya sa zuma acikin ruwan ganyen gwandar.
Karanta: Sojoji Sun Kashe Mayakan Boko Haram 5, Sun Gano Bama-Baman IEDs A Baga (Hotuna)
Wannan maganin yana hana sanko ya karu, in aka ci gaba da amfani da shi kuma yana sa gashin da ya zube adalilin sanko ya dawo.