GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Tirr! Wata Matar Aure Tare Da Kwarton Ta Sun Makale A Yayin Da Suke Jima’i (Bidiyo)

Tirr! Wata Matar Aure Tare Da Kwarton Ta Sun Makale A Yayin Da Suke Jima'i (Bidiyo)

362

- Advertisement -

Wata matar aure wacce ba’a bayyana sunanta tare da kwarton ta sun makale a yayin da suka jima’i bayan maigidanta na zarginta da kwana da mazan banza.

 

A yayin da mijin matar ke zarginta sai ya nema taimakin wani boka wanda ya haddasa wannan asirin domin mijin ya tabbatar da gaskiyar lamarin da ake fada masa game da matarsa.

 

Karanta: 2019: Dalilan Da Ya Sa Bai Kamata ‘Yan Najeriya Su Sake Zaben Buhari Ba – Saraki

 

An samu labarin hakan ne a kafafen yada labarai na yanar gizo, inda aka bayyana cewa hakan ya faru ne a kasar Kenya.

 

An samu wannan bidiyon ne a shafin sadarwar na wani bawan Allah, Karani Tonni, wanda ya wallafa bidiyo a shafinsa na Facebook tare da rubutu kamar haka ‘Ladies n gentlemen lets change our attitude yenye imefanyika mbale it’s only God knows n awasame.’

 

Wato

 

Al’umma maza da mata ku ji tsoro ku canza halayan ku na banza. Allah yana ganin duk abunda ku ke yi.

 

Karanta: Yadda Za Ka Fita Duk Wani Tsarin MTN Mai Cinye Ma Ka Katin Waya

 

A bidiyon za ku ga matar tana kuka sannan kuma za ku ga bokan ya rike wani kwaryan asiri a kusa da matar auren da kwarton ta a bisa kan gado

 

Kalli bidiyon a kasa;

 

Karanta: Yadda Ake Amfani Da Albasa Wajen Maganin Kaushin Kafa [Hotuna]

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.