GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Tsafi: An Kama Wani Matashi Yayi Shigar Mata Tare Da Jakka Makil Da Kamfen Mata (Hotuna)

Tsafi: An Kama Wani Matashi Yayi Shigar Mata Tare Da Jakka Makil Da Kamfen Mata (Hotuna)

45

- Advertisement -

An kama wani matashi wanda yayi shigan mata da wani jikka makil da kamfen mata a wani dakin kwanar mata da ke makarantar lafiyar College of Health Technology, OSCOHTECH, a Ilese-Ijebu, jihar Ogun.

 

Karanta: Sojoji Sun Fafata Da Mayakan Boko Haram A Garin Rann

 

Shi wannna mutumin wanda ya badda sawu da shigar mata a matsayinsa mace mai siyar da kayan makulashen ice-cream ne domin ya samu nasaran shiga harabar dakin matan. Amma a yayin da ya ke koarin fita daga cikin dakin matana, wasu mutane da ke waje suka yi fahimci cewa jakkar da ya dauka ya cika sosai fiye da yadda ya shiga da shi zuwa harabar dakin matan.

 

Karanta: Wata Budurwa Ta Kashe Saurayinta A Kan Zoben Alkawari

 

Masu gadin matan suka tsayar da shi suka binciki jakar suka gano kamfen mata daban daban a cikin jakkar. Daga nan ne suka gano cewa ai namiji ne yayi shigar mata.

 

An mika shi wanda ake zargi zuwa hannun ‘yan sanda don gudanar da cikakken bincike a kan lamarin.

 

Ga hotunan a kasa;

 

Karanta: Bangar Siyasa: An Yi Arangama Tsakanin Mabiya Jam’iyyun APC Da PDP

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.