GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Tsafi: An Tsinci Tantabara da Sisin Kwabo A Kusa Da Gawar Wata Mata Zindir A Bisa Kan Titin (Hotuna)

Tsafi: An Tsinci Tantabara da Sisin Kwabo A Kusa Da Gawar Wata Mata Zindir A Bisa Kan Titin (Hotuna)

115

- Advertisement -

Mazauna a yankin Onitsha a jijar Anambra sun tashi da safe suka tsinci gawar wata mata yashe a hanyar DMGS roundabout.

 

Karanta wanna: Wata Lukutar Mata Ta Zauna Kan Saurayinta Har Lahira (Hoto)

 

A cewar shaidu, an samu tantabara tare da wani kwabo a kusa da gawar ita wannan matar. Wadanda suka kashe ta ba su cire kowane bangare a sansan jikinta ba..

 

Karanta wannan: Saurayi Ya Kashe Budurwarsa Mai Dauke Da Cikinsa, Ya Binne Gawarta A Dakinsa (Hotuna)

 

An cire gawarta da bisa kan hanyata a yayin da ake kokarin tuntubar iyalanta.

Ku kalli hotunan a kasa;

 

Karanta wannan: An Karawa Manyan Sojojin Sama 64 Mukami (Ga Jerin Sunayensu)

Leave A Reply

Your email address will not be published.