GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Tsoho Dan Shekaru 50 Ya Yiwa Wata Budurwar Fyade A Jihar Gombe

Tsoho Dan Shekaru 50 Ya Yiwa Wata Budurwar Fyade A Jihar Gombe

57

- Advertisement -

Wani tsohon dan shekaru 50, Umar Garba, ya yiwa wata budurwa ‘yar shekaru 18 fyade a jihar Gombe

 

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Gombe ta tabbatar da faruwar hakan.

 

Karanta wannan: Dan Shekaru 21 Yayi Jima’i Da Gawar Mahaifiyarsa Bayan Ya Kashe Ta

 

Kakakin rundunar, DSP Meru Mallen, ya sanarwa manema labarai da faruwar hakan a karshen wannan makon a birnin Gombe.

 

Ya ce jami’in ‘yan sanda sun cafke shi wanda ake zargi kafin a gurfanar da shi zuwa kotu.

 

“Umar Garba an cafke shine a kan zargin yiwa wata budurwa ‘yar shekaru 18 fyade ta hanyar mayar da ita baiwar jima’insa. Hakn ya sabawa yancin dan Adam,” Mellen ya ce.

 

Karanta wannan: Uwargida Ta Kashe Mijinta Tare Da ‘Ya’yansu 3 Kafin Ta Dauki Ranta

 

Yarinyar, a cewar kakakin ‘yan sanda, tana hanyar zuwa makaranta ne a yayin da wanda ake zargi ya ja ta zuwa dakinsa inda ya ke ta ma ta fyade.

 

“Shi wanda ake zargi da laifin aikata fyade ya furta cewa ya kan ja hankalin ‘yan matan ne ta hanyar ba su kudi kafin ya masu fyade,” DSP Mellen ya kara da cewa

 

Karanta wannan: .Tsaro: Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Baiwa ‘Yan Sanda Gudunmawar Kayan Aikin Ofis

 

Ya ce duk da haka kotu zata iya yanke hukunci garkame wanda ake zargi idan har ta kama shi da laifi.

 

‘Yan sanda, Mellen ya ce, ba zata  ci gaba da gudanar da ayyukarta na cafke masu aikata laifuka a jihar don cimma kudirinta na samar da zaman lafiya da isashen tsaro a jihar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.