GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Uwar Jiki: Rigakafin Cutar Dajin Mahaifa (Womb Cancer)

Uwar Jiki: Rigakafin Cutar Dajin Mahaifa (Womb Cancer)

58

- Advertisement -

 

Wasu nazare nazare da aka yi sun nuna cewar da akwai wasu sinadarai cikin Green Tea wadanda ke hana wasu kwayoyin halittar cutar kansa bunkasa da kuma watsuwa,musamman ma kansar mahaifa, da kuma kansar koda, haka nan kuma shi green tea an san shi da taimakawa wasu kwayoyin halittar wajen takurasu.

 

Karanta: Da Zarar Ka Shiga Jam’iyyar APC An Yafe Maka Duk Zunubanka – Oshiomhole

 

Bincike ya nuna cewra da akwai wani abu wanda ake samu daga green tea mai suna epigallocatechin-3 wanda kuma har ila yau ake kira EGCG, yana rage yaduwar kwayoyin cutar kansar mahaifa.

 

Alal misali akwai wani nazari da aka yi daga cikin journal cancerLetters ya nuna cewar catechins( epigallocatechin -3 gallate, (EGCG.). A cikin greentea tana da wata dama ta, yanakawo matsala ajen yaduwar kwayoyin halitta, da kumakashe duk wasu abubuwan da aka san basu da wani alfanu.
ECCG an gano cewar yana da amfani wajen rage ko kuma hana duk wasu kai kawo na Papillomabirus (HPB).

 

Karanta: Manufofin Atiku Suna Da Hadari Ga Nijeriya – Shehu Sani

 

Cibiyar kula da cutar kansa ta bada bayanin cewar polyphenols a shayi bayan an yibincike ya nuna yana rage wani kumburi, da kuma kare kawo wata matsala, wadda ke samuwa saboda wani sinadari daga hasken rana.

 

Dokta Rajeeb Kausal wani kwararren likita ne wanda ya shahara a samar da maganin cutar kansa, yana kuma aiki ne da Saudi German Hospitala kasar Dubai, a wata hira da ya yi da shib yakara da cewa masu cutar kansa su rika shan a kalla kofi 3 zuwa 4 na green tea. Ya kara jaddada cewar wata kungiyaR Oncology da ke kasar Amurka sun bada shawarar a rika shan kofi 3 zuwa 4 na green tea.

 

Karanta: Buhari Ya Fallasa Wadanda Ke Daukar Nauyin Boko Haram

 

Bugu da kari ya ma bada shawarar cewa masu fama da kansar koda ya kamata a kalla ya rika shan 400 ko kuma 500 gram na broccoli ko wane mako, ya kara da cewar wanin nazari da aka yi a hadaddiyar daular Turawan Ingil ta yadda da hakan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.