GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Uwargida Ta Kashe Mijinta Tare Da ‘Ya’yansu 3 Kafin Ta Dauki Ranta

Uwargida Ta Kashe Mijinta Tare Da 'Ya'yansu 3 Kafin Ta Dauki Ranta

36

- Advertisement -

A daren wata mata ta kashe maigidan tare da ‘ya’yansu 3 kafin ta kashe kanta a birnin Makurdi a jihar Benuwe.

 

An samu labarin cewa abun ya faru ne a unguwar Vandeikya a birnin jihar.

 

Karanta wannan: Dan Shekaru 21 Yayi Jima’i Da Gawar Mahaifiyarsa Bayan Ya Kashe Ta

 

Wani mijiyar mu ya bayyana cewa abun wata kila ya faru ne sakamakon matsalan da ma’auratan suka samu a tsakaninsu.

 

An samu labarin cewa gilashin motar maigidan matan ya fashe.

 

Karanta wannan: Wani Matashi Ya Yiwa Wata Akuya Mai Ciki Fyade

 

Kafin mutuwarsa, maigidan matan, Nicholas Adetsav, ya kasance ma’aikacin ma’aikatar karamar hukumar jihar.

 

Kakakin rundunar ‘yan sanda na jihar, ASP Moses Yamu, ya tabbatarwa manema labarai da faruwar hakan a ranar Asabar, inda ya ce an garzaya da gawarwakin mamatan zuwa ga dakin ajiyar gawarwakin mamata na asibitin St. Theresa Mortuary, a birnin Makurdi don gudanar da bincike.

 

 

“Hakazalika, kwamishinan ‘yan sanda na jihar ya bada umurnin gudanar da bincike game da kisan iyalan,” Yamu ya fadawa manema labarai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.